Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Fitaccen Malamin Kano ya yi Allah-wadai da Gwamnatin Ganduje a Hudubar Juma’a. Dr. Bashir Aliyu Umar, Limamin Masallacin Al-Furqan yayi gargadi ga Gwamna Ganduje kan raba masarautu.
Duk da ana mulkin dimokradiyya ne a Najeriya, har yanzu sarautar gargajiya tana da daraja kuma sarakunan gargajiya na taka muhimmiyar rawa a harkokin mulki da jagoracin jama'a. Sarakuna sun banbanta, haka ma darajarsu ta daya take
Mai martaba Sarki Muhammadu Sanusi II, ya kai ziyara jami’ar Alkasimia da ke garin Sharja a hadaddiyar daular Larabawa. Ya yi hakan ne don nemawa wasu mahaddatan alkur’ani na jihar Kano guraben karatu a makarantar...
A cikin satin da ya gabata ne wata babbar kotu a Kano a karkashin mai shari'a Usman Na'abba ta soke dokar da ta bawa gwamnatin jihar damar kirkirar sabbin sarakuna yanka 4 masu daraja daya da sarki Sanusi II. Sai dai, wasu masu na
Sarkin Birnin Kano Muhammadu Sanusi II a matsayinsa na shugaban jami’ar tarayyar Benin wanda aka fi sani da UNIBEN, ya roki Gwamnatin Tarayya ta cika alkawarun da ta yi wa ASUU domin a gyara ilmin Jami’a.
Mai martaba Sarkin, Alhaji Muhammadu Sunusi II ya kai ziyara jahar Kaduna, inda ya samu kyakkyawar tarba daga wajen mai girma gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim.
A yayin da zaben gwamnan jihar Kogi ke kara karato wa, 'yan kabilar Igala a karkashin jagorancin sabon mataimakin gwamna jihar Kogi, Edward Unekwuojo Onojo (CIK), Sanata Jibrin Isa Echocho, da sauran zababbun mambobin jam'iyyar AP
Da yammacin ranar Asbar ne wani Zaki ya kwace a gidan adana namun jeji (Zoological Garden) kuma ba a samu nasarar kama shi ba sai da safiyar ranar Lahadi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa zakin ya yi kutse zuwa kejin dana
Jiya Sanata Kabiru Gaya ya yi magana a kan yaran Kano da ake sacewa a Majalisa. Yanzu Majalisar Tarayya za ta binciki batun satar Yaran na Kano zuwa Onistsha nan da mako biyu.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari