Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Gwamnatin jihar Kano za ta gina katafaren asibitin da babu irinsa a fannin maganin kansa. Wannan zai sa Gwamna Abdullahi Ganduje ya ciri tuta a cikin Gwamnonin Najeriya.
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya yi maraba da ziyarar aiki na yini daya da mataimakin shugabankasa Farfesa Yemi Osinbajo ya kai jahar Kano a ranar Litinin, 13 ga watan Janairu.
Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya yi gargadi game da rikicin Masarautar Kano ya kuma cemutum 1 kadai ake jin maganar sa a Arewa da zai iya gyara matsalar.
Bangaren koke na gwamnatin jihar Kano da hukumar yaki da almundahanar kudade, a ranar Alhamis ta yi kiar ga babbar kotun jihar da ta soke bukatar karin duba shari;ar da sarki Kano, Muhammad Sanusi II ya shigar.
Kwanan nan aka gano gidajen Marayu da su ka yi shekara da shekaru a boye. Kamar yadda mu ka samu labari daga bakin Fatima Abdullahi Dala ta na cewa gidan ya yi shekaru 25 a Jihar Kano babu lasisi.
Alkali ya bayyana ranar da kotu za ta zauna game da rigimar Kano inda ake kalubalantar sababbin Sarakunan da aka nada. Ganduje ya samu labarin karar ne bayan mako guda da zuwa Kotu.
A cikin makon jiya ne gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar, ta bakin babban kwamandan hukumar Hisbah, Harun Ibn-Sina, cewa dokar haramta cakuda Maza da Matan zata fara aiki ne daga watan Janairu na sabuwar
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya haramta wa Sokon Kano, Alhaji Ahmadu Abdulwahab shiga fada. Wannan matakin ya biyo baya ne, kasa da sa'o'i 24 bayan kwamitin sasancin da ya samu shugabancin tsohon shugaban kasar Najeriya, Janar
Legit.ng ta wallafa rahoton cewa kungiyar dattawan Arewa wacce ake kira da 'Northern Elders Forum (NEF)', ta fara wani taro domin sasanci a tsakanin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma fadar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari