Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A ranar Litinin ne gwamnatin Kano, ta bakin Usman Alhaji, sakataren gwamnatin jiha, ta sanar da sauke Sanusi II daga kujerar sarkin Kano bisa zarginsa da rashin biyayya ga sabbin dokokin masarautun jihar Kano da aka kirkira a kars
Fitaccen mamalin addinin ya bayyana cewa tsarin mulkin sarauta ya ci karo da koyarwar addinin Islama tare da fadin cewa "addinin Islam bai yarda a yi wa wani mutum 'gurfane' ba sai Allah shi kadai". "Addinin Musulunci bai yarda da
Tsohon Sarkin Kano mai murabus, Muhammadu Sunusi II ya isa gidansa dake garin Awe, cikin karamar hukumar Awe ta jahar Nassarawa biyo bayan tumbuke shi da gwamnatin jahar Kano a karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta yi.
A yayin da jama'a ke cigaba da bayyana mabanbantan ra'ayoyi a kan tsige Muahammadu Sanusi II daga kujerar sarkin Kano, babban malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya tofa albarkacin bakinsa. A wata tattaunawa da
Daga cikin laifukan da suka sa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tsige Muhammadu Sunusi II a matsayin Sarkin Kano akwai yawan sukar gwamnatin jahar da yake yi, inji hadimin gwamnan, Salihu Tanko Yakasai.
Gwamna Abdullahi Sule ya fito ne daga gidan sarauta domin mahaifinsa, Alhaji Sule Bawa, ya kasance mai mukami na uku a Gudi, wani tashar jirgin kasa a karamar hukumar Akwanga. An tsara Sanusi II zai zauna a garin Loko na karamar
Bello El-Rufai ya ce Arewacin Najeriya da Jihar Kano sun rasa babban Sarki a Sanusi II. Duk da kokarin Ganduje, Yaron Gwamnan ya koka da matakin tsige Saraki.
Diyar gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, Fatima Ajimobi ta bukaci mutane da su dain saka ta cikin lamarin da ya faru a jiya Litinin na tsige sarki Sanusi daga karagar mulkin jihar Kano. Hakan ya biyo bayan zagi da cin zarafi da
Fadar Shugaban kasa ta yi martani ga lamarin tsige Muhammadu Sanusi II daga matsayin Sarkin Kano da gwamnatin jahar ta yi, inda ta bayyana cewa gwamnoni masu ci na iya amfani da karfin mulki kan masarautun da ke a karkashinsu.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari