Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Salihu Yakasai ya ce a halin yanzu na zaben 2023 ba ne a gaban Sanusi, ya samu ya ji da kan sa domin kuwa Jami’an tsaro za su cigaba da tsare sa.
A jiya-jiyan nan ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya aikawa Sanusi II takarda ta jaje, amma Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gum.
A ranar Litinin ne kafofin yada labarai da na sada zumuntar zamani suka rincabe da zancen tube rawanin Malam Muhammadu Sanusi II, sarkin Kano kashi na 14. Bayan tube rawaninsa da gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Gwamna A
Tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II mai murabus ya tattara inasa inasa ya koma kauyen Loko dake cikin karamar hukumar Nassarawa ta jahar Nassarawa.
Dattijan jihar Kano tayi kalubalanci sauke Sanusi Kamido a matsayin sarkin Kano da Gwamnan Abdullahi Ganduje yayi. Sun kuma yi alkawarin daukar mataki a kan abinda gwamnatin jihar tayi. Idan zamu tuna, gwamnan ya fitar da takarda
Al'umman Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakunansu a kan matakin da gwamnatin jahar Kano ta dauka na tsige sarki Muhammadu Sanusi na II.
A yau Litinin, 9 ga watan Maris ne gwamnatin jahar Kano karkashin jagorancin, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta tsige Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II.
Kamar yadda kuka sani an jahar Kano ta tsinci kanta a cikin wani yanayi a yau Litinin, 9 ga watan Maris, inda aka tsige sarkin Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II.
Biyo bayan tsige tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi II mai murabus, diyarsa ta fito a kafar sadarwar zamani ta Twitter tana yin gargadi tare da kashedi ga masu jajanta musu,
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari