Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Daya daga cikin matan korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ta isa garin Awe, Ta isa garin da misalin karfe 11:15 na safe tare da yaran tsohon sarkin su 3
Sabbin sarakunan Kano da Bichi, Aminu Ado Bayero da Nasiru Ado Bayero, sun shirya tsaf domin karban takardun nadinsu da misalign karfe 4:00 na ranar Laraba.
Rahotanni da muke samu a yanzu sun nuna cewa an zuba jami’an tsaro kewaye da gidan da aka ajiye tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido bayan tsige shi.
Tun bayan da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya tsige Muhammadu Sanusi na II daga kujerar sarauta tare da kuma mayar da shi jahar Nasarawa a matsayin sabon wajen
Ko me ‘Ya ‘yan Sanusi II su ka fada game da tsige Mahaifinsu daga gadon mulki. Kamar yadda mu ka samu labari, Yaron Sanusi Ashrah Adam_L_Sanusi ya yi magana.
Atoni Janar na jahar Kano, Ibrahim Muktar ya ce gwamnatin jahar karkashin jagorancin Ganduje ba ta kori tsigaggen Sarki, Muhammadu Sanusi na II daga jahar ba.
Gwamnatin jahar Kano a ranar Talata, 10 ga watan Maris ta bayar da karin dalilai da suka sanya ta tsige Muhammad Sanusi Lamido na II daga matsayin Sarkin Kano.
Mun samu wani bidiyon Sanusi II a cikin jirgi lokacin da ya bar fadar Sarkin Kano. Babu Iyalin Mai martaban tare da shi a cikin wannan jirgi domin su na Legas.
Cire Muhammadu Sanusi II daga gadon sarautar Kano ya fusata babban ‘Dan kasuwan nan Atedo Peterside har ya ki halartar taron da Gwamnan CBN ya kira sakamakon haka.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari