Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Da yawan daga cikin mazauna garin Awe, hedikwatar karamar hukumar Awe, da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya samu tattauna wa da su sun bayyana farin
Mun tsakuro maku wasu daga cikin zababbun maganganun tsohon Sarkin Birnin Kano da aka tsige watau Malam Muhammadu Sanusi II da su ka zama abin tunawa har gobe.
Kwamitin ta kara da cewa matakin da gwamnatin jahar ta dauka na raba masarautar ya tsoma masarautar Kano cikin matsala, ta yadda ta gagara biyan albasussukan ma
Wasu kyawawan tsoffin hotunan korarren sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido da uwargidarsa Sadiya Ado Bayero ya billo yayinda suka yi fice a shafukan intanet.
A yanzu haka ana nan ana ci gaba da gini tare da gyara gidan da aka ajiye korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a karamar hukumar Awe, da ke jahar Nasarawa.
Rahotanni sun kawo cewa Muhammadu Sanusi II, tsohon sarkin Kano da aka tsige, na nan yana rayuwa tamkar dan gidan yari tun bayan da aka kai shi yankin Awe.
Mun ji labari cewa tsohon Sanata Shehu Sani ya ce akwai laifin shugaban kasa Buhari a tunbuke Sarkin Kano. Auwal Yadudu da Sani duk sun daurawa Buhari laifi.
Peter Obi ya tofa albarkacin bakinsa a Ranar Laraba kan sauke Sanusi II daga gadon mulki, ya ce tsige Sanusi II ya jawowa Najeriya wani bakin jini na gaske.
Gwamnatin jahar Kano a karkashin jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ita bata fatattaki tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sunusi zuwa jah
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari