Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Yusrah Sanusi ta ce tun Mahaifinta ya na Matashi su ke tare da Gwamna El-Rufai. Ta kuma roki Allah ya ba ta Abokan da za su shaku da su kamar Mahaifinta da shi.
Gwamnan jahar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya koma jahar Kaduna bayan ya yiwa korarren sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II rakiya zuwa jahar Lagas a ranar Juma'a.
Gwamnan jahar Nassarawa, Abdullahi Sule ya bayyana cewa gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da kansa ne ya kira shi a waya, kuma ya shaida masa niyyarsa
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Abubakar Mahmud Gumi, ya yi martani ga tsige tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nemi a shafe tsarin.
A shekarar 2017, diyar Sanusi II, Shahida, ta yi wani jawabi a taron farko na tunawa da 'yan matan Chibok da aka sace a garin Abuja. Ta ce akwai yuwuwar tube ra
Junaid Mohammed ya na ganin akwai tafka da warwara a sha’anin Muhammadu Sanusi. Fitaccen Dattijon Arewan ya goyi bayan tunbuke Sanusi II da aka yi kwanan nan.
Malam Muhammadu Sanusi II ya ce Ubangiji ya rubuta cewa ba zan kara kwana guda bayan 9 ga Maris ba. A cewarsa hawa doki ne kawai abin da na rasa bayan tsige sa.
Antoni janar din kasar nan kuma ministan shari’a, Abubakar Malami, SAN, ya ce bashi da hadi da sauke rawanin tsohon sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II da ku
Mai martaba Sarkin Bichi Nasiru Ado Bayero ya gabatar da Hudubar sallar juma'a yau. Daga bisani kuma ya karbi gaisuwa daga dubban masoya a fadarsa a Bichi.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari