Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Maganar gaskiya shine zan iya koma wa kan kujerata idan hakan nake so. Basu bi ka'ida k nuna kwarewae aiki ba wajen cire ni. Ina shigar da kara kotu za ta mayar
Hukumar gudanarwa ta jami’ar jihar Ekiti (EKSU) da ke Ado Ekiti, ta ce har yanzu dai tubabben sarki Sanusi Lamido ne shugaban gudanarwa na jami’ar duk kuwa da t
Lamido Sanusi y ace an tube masa rawani ne ba tare da an bi ka’ida ba kuma hakan ba zai sa ya dauka mataki a kan gwamnatin jihar Kano ba. Tsohon gwamnan bankin
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana tubabben sarki a matsayin gwarzon duniya wanda ya san kowa kuma akan san shi a duniya. El-Rufai wanda ya je Awe
Tubabben sarki, Malam Muhammadu Sanusi ya bar garin Awe da ke jihar Nasarawa. Ya bar garin ne tare da Malam Nasiru El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna a cikin mota d
A yau ne mahaifiyar tubabben sarki Sanusi II ta ziyarcesa a garin Awe da ke jihar Nasarawa inda ya samu mafaka bayan tube masa rawani da gwamna Abdullahi ganduj
Korarren Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II na gabatar da hudubar Sallar Juma'a a garin Awe da ke jihar Nasarawa inda a nan ne aka ajiye shi bayan tsige shi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa korarren sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya samu yanci inda zai garzaya zuwa jahar Lagas bayan sallar Juma'a a Awe.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa rundunar yan sandan Najeriya a Awe da ke jahar Nasarawa ta kama wani sojan bogi a safiyar ranar Juma’a, 13 ga watan Maris.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari