Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
A ranar 15 ga watan Maris ne majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da mambobinta guda biyar bisa zarginsu da hannu a sace sandar ikon majalisa yayin sauraren
Bashir Ahmad, hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya sanar da cewa an kammala aikin zamanantar da bangaren filin jirgin saman kamar yadda aka kammala na Ab
Da ga tsohon sarkin Kano, Ashraf Sanusi Lamido, ya bayyana cewa a wani lokaci ya bukaci mahaifinsa da ya bashi mukamin sarautar gargajiya a zamanin da yake sark
Gwamna Umar Ganduje na jihar Kano ya shawarci malaman addinin islama a jihar da su gabatar da gajeriyar huduba yayin sallar idi wacce ya aminta da a yi duk da
Mun kawo maku bidiyo na fitowar Mai Martaba Sarki Muhammad Sanusi yayin Gabatar Da Sallar Eid a Gidan sa da ke Garin Lagos a yau 1 ga Shawwal 1441 AH/2020.
Ba kankanin abin farinciki ba ne a wurinmu cewar ma'aikanmu da su ka kamu da cutar korona a kwanakin baya sun warke. Sakamakon gwajin da aka aiko min ya nuna ce
Yanzu nan mu ke jin cewa Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranakun hutun karamar Sallar bana. Mista Ogbeni Rauf Aregbesola, ya yi jawabi a madadin shugaban kasa.
Da aka tuntubi shugaban kungiyar kwadago reshen jihar Kano, Kabiru Ado Minjibir, ya ce kungiyarsu ba ta da masaniya a kan yanke albashin ma'aikatan. Ya kara da
A cewar kwamitin Malaman, matakin da Ganduje ya dauka zai haifar da hauhawar wadanda za su kamu da kwayar cutar korona da ke cigaba da yaduwa a jihar, musamman
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari