Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Iyalin Mai Martaba Muhammadu Sanusi II sun samu karuwar jaririya a kwanan nan. Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya samu karuwar Yarinya mace daga Amaryarsa
Sarakuna ba su goyon bayan dawo da Almajirai jihohin da su ka fito. Sarakunan Yankin Arewa sun roki a daina gantali da Almajirai a lokacin annobar Coronavirus.
Wanan shine karo na farko da aka samu labarin warkewar wani mai dauke da kwayar cutar coronavirus a jihar Kano. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da ma'ai
Sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ne ya sanar da hakan da yammacin ranar Talata yayin wani taro da manema labarai. Alhaji ya ce Inuwa na daya
Mutuwar Nagodi na daga cikin adadin mutanen da ke cigaba da mutuwa a Kano. Nasir Gwarzo, jagoran tawagar ma'aikatan lafiya da aka tura Kano, ya ce su na zargin
A yanzu ana kaffa-kaffa da Jihar Kano yayin da Coronavirus ta ke. Jama’a su na sulalewa daga Jihar Kano bayan fuskantar tashin hankalin mace-macen da ake gani.
Jafaru ya bayyana cewa an dauki jininsa tare da aika shi zuwa dakin gwaji da Abuja, amma har ya zuwa wannan lokaci ana dakon fitowar sakamakon gwajin. Ya kara d
Wata majiya mai kusanci da marigayin ta sanar da jaridar 'TheCable' cewa Sheikh Yola ya mutu ne da safiyar ranar Talata a gidansa da ke karamar hukumar Gwale a
Bayan ya yi sallama ga jama'a, sarki Aminu ya ce; "mu na son sanarwa da jama'a cewa ma'aikatar lafiya ta aiko mana da rahoto a kan yanayin da ake ciki dangane
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari