Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Shugaba Muhammadu Buhari ya zauna da Sarkin Musulmi, Ooni da sauran Sarakuna a Aso Villa. Sarakunan Kano, Nufe da yankin Twon-Brass duk sun samu halartar zaman.
NGF ta nada Sarki Ahmad Bammali ya jagoranci kwamitin matasa da kungiyoyi masu zaman kansu. Wannan ne aikin farko da Mai martaba zai yi bayan hawa gadon mulki.
Gwamnoni da Sarakunan Arewa, Ministoci su na muhimmin taro a Kaduna. Nasir El-Rufai ya karbi bakuncin Manyan Jami’an Gwamnati da Yan Majalisa dazu da safe.
Mun ji cewa kusan duka Sarakunan Kwara, Kogi, Osun, Oyo, Ondo, Ekiti, Legas, Ogun sun yi jawabi kan #EndSARS. Sun ce bai kamata a harbe Matasa haka kurum ba.
A ranar Talata aka ji Kano Pillars ta samu sabon kwararren Koci daga kasar Faransa. Lionel Emmanuel Soccoia ya zama Mai horas da ‘Yan wasan Kungiyar zuwa 2021.
Ahmed Nuhu Bamalli ya yi jawabi bayan zamansa Sarkin Zazzau. Sabon Sarkin Zazzau ya sha alwashin hada-kan duka gidaje da mutanen kasarsa a cikin dan lokaci.
Ahmed Nuhu Bamalli ya gaji Sarki Shehu Idris a kasar Zazzau. A lokacin da Sarkin Zazau ya rasu, Ambasada Ahmed Bamalli ba ya kasar, sai bayan kwanaki ya dawo.
Ana ta magana game da nadin sabon Sarkin Zazzau da aka yi, Mun kawo abin da kungiyar Gwamnonin Arewa da irinsu Bola Tinubu su ka fada bayan nadin da aka yi.
Hon. Sule Ibrahim Dabo ya yi karin haske kan rahotannin za a kirkiri wasu Masarautu a Kaduna. Dabo ya ce gwamnan Kaduna bai kawowa majalisa wannan kudirin ba.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari