Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Shehu Sani, tsohon Sanatan Kaduna ya bada satar amsa kan Magajin Shehu Idris.‘Dan siyasar ya nuna inda magajin Marigayi Sarki Shehu Idris mai rasuwa zai fito.
Tsohon Hasken Fadar Kano ya na so Ambasada Ahmad Bamalli ya yi Sarkin Zazzau. Bamalli ya fito ne daga gidan Mallawa wadanda su ke da gadon sarauta a kasar.
Ganduje ya bayyana hakan ne yayin da ya ke gabatar da wata takarda a kan yadda za a inganta tsaro domin habaka tattalin arziki a wurin wani taro na manyan shuga
Mun kawo maku Sarakan da ake yi wa harin kujerar Sarki bayan rasuwar Mai Martaba Shehu Idris. Daga ciki har da Aminu Shehu Idris watau Turakin Zazzau mai-ci.
Mun kawo maku jawabin marigayi mai martaba sarkin Zazzau lokacin da mai martaba sarkin Kano ya kai masa ziyarar farko a matsayin sarkin Kano a farkon bana.
Legit.ng Hausa ta zakulo jerin wadanda aka tunanin za su iya samun gadon wannan kujera. Kafin nan ya kamata a san cewa akwai gidajen sarauta daban-dabam a kasar
Mun kawo maku duka Gwamnoni masu yawa da aka yi a lokacin da Shehu Idris ya ke kan mulki tun daga Abba Kyari, Hameed Ali, Makarfi zuwa na yanzu Gwamna El-Rufai.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ba Muhammad Sanusi II, dakataccen kwanaki biyu ya amsa zarge-zargen da ake masa ko su shiga kotu dashi.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Lamido Sanusi ya bayyana matsayarsa a kan karatun 'ya'ya mata wanda yace shine jigon cigaban kowacce al'umma, Channels.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari