Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Za ku ji cewa Gwamnatin Jihar Kano ta lalubo wasu kananan yara da aka sace aka kai kasar Ibo. Gwamnatin Kano ta gano wasu yaranta da aka sace a Jihar Anambra.
Za ku ji cewa 'Dan Majalisar APC, Hon. Abdulkadir Jobe ya ragargadi Ganduje, ya ce babu wanda ya isa ya kore su daga jam’iyyar APC a Kano a rikicinsa da Gwamna
Gwamnatin jihar Kano ta na so ta karbo aron kudi har N350bn daga banki a kasar Sin domin yin abubuwan more rayuwa, amma wasu sun kai Abdullahi Ganduje kotu.
Za ku ji sakon Ta'azziya Daga Bakin Mai Martaba Sarkin Kano Mallam Muhammad Sanusi ll Zuwa Ga Rabi'u Musa Kwankwaso na rashin ubansu Marigayi Majidadin Kano.
Aminu Ado Bayero ya ziyarci tsohon Gwaman Kano Rabiu Kwankwaso. A jiya ne aka yi sadakar uku na mutuwar Majidadin Kano (wanda daga baya ya koma Makaman Karaye)
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce karya Ganduje yake yi, babu abin da ya hada tsige Sanusi da ya yi da Jonathan.
A jihar Kano, Hisbah ta kama mutane 43 da laifin tallata kayan barasa da zaman banza. Daga cikinsu an masu HIV 14, sai 29 su na saida giya da kwayoyi a Kano.
Idan ba'a manta ba, a watan Afrilu na shekarar 2014 ne shugaban kasa na wannan lokacin, Goodluck Jonathan, ya sauke Sunusi daga muƙamin sa na gwamnan babban ban
Sultan Abubakar Saad II ya tada tawagar Sarakuna zuwa Borno, ya yi magana da babbar murya. Za ku ji duk abin da Sarkin Musulmi ya fadawa Gwamna Babangana Zulum.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari