Sabon Farashin Man Fetur
Amma daga baya sai hukumar RMAFC ta fahimci akwai bukatar yi wa manhajar garambawul, lamarin da yasa ta kafa wani kwamiti a shekarar 2013 domin ya yiwa tsohuwar manhajar rabon kudin garambawul. Kwamitin ya tuntubi masana da masu
Mun ji cewa bashin Tiriliyan 1.25 ya hau kan Jihohin Najeriya masu arzikin mai. Wadannan tsirarun jihohi da ke da arzikin man fetur sun karbi Naira tiriliyan 44.68 amma duk da haka sun tara bashi.
Alhaji Dangote yace zai ware 53% na danyan mai wajen hada man fetur idan ya fari aiki. Nan da shekara mai zuwa Matatar Dangote za ta yi aikin da matatun Najeriya 4 ba za su iya ba.
A wani sabon tsari na bani gishiri in baka manda, gwamnatin Najeriya ta bayyana sunayen kamfanoni 34 da suka samu kwangilar hakar danyen mai daga Najeriya, tare da baiwa Najeriya tataccen man fetir da suka shigo dashi.
Lagit.ng ta ruwaito a shekarar 1959, 10 ga watan Afrilu aka haifi Barkindo a jahar Adamawa, sa’annan ya yi karatun digiri a fannin kimiyyar siyasa a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sa’annan ya kara karatu a jami’ar Southeastern d
Jaridar Bloomberg ta bayyana cewa tsohon ministan, wanda aka fi kira da TY Danjuma, na daga cikin masu kudin duniya da suka mallaki biliyoyin daloli. Jaridar ta ce TY Danjuma ya mallaki Dalar kasar Amurka biliyan daya da miliyan
mun ji cewa wata Kotun kasar Italiya ta cigaba da shari’a kan badakalar mai da a ka yi lokacin Jonathan inda wani da ake zargi ya halarci zaman kotun da a ka yin a Ranar Larabar da ta gabata.
Sabon Gwamnan Bauchi zai bude wata Makaranta a Garin Alkaleri. Wannan makaranta da za a bude za ta taimaka wajen koyawa jama’a sana’a da aikin man fetur. Za a gina Makarantar ne cikin Garin Alkaleri.
Kamfanin ya bayyana cewar duk da cewar tattalin arzikin Najeriya ya samu karu wa da da kaso 1.1% a shekarar 2018 idan aka kwatanta da habakar da ya samu a shekarar 2017, mataimakin shugaban kamfanin, Aurelien Mali, ya ce: "wannan
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari