Sabon Farashin Man Fetur
Duk da barazanar cibiyar kula da ma'adanan man fetur ta rufe gidajen mai masu sayarwa sama da farashin gwamnati, ana sayar litar man fetur a kan farashin N155 da kuma N160 a wasu gidajen mai na jihar Bayelsa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Shamsuna ta bayyana haka ne yayin da take jawabi a yayin taron babban bankin duniya da bankin lamuni ta duniya suka shirya, inda shugabar bankin lamuni, Christine Lagarde ta shawarci Najeriya da ta jany
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sunan Nyeson Wike a matsayin dan takarar da ya lashe zaben gwamnan jihar Ribas da aka ammala tattara wa a yau, Laraba. Wike, gwamna mai ci kuma dan takarar jam'iyyar PDP, ya
Mun samu rahoton cewa, karo na farko a shekarar 2019, farashin man fetur ya yi darajar gaske a ranar Talata inda ya yi tashin doron zabuwa a kasuwar duniya da a halin yanzu farashin sa ya kai Dalar Amurka 69 ga kowace ganga.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito daraktan tsare tsare da manyan ayyuka na kamfanin, Devakumar Edwin ne ya bayyana a ranar Lahadi, inda yace an gina matatar man fetirin ta yadda zata iya tace danyen mai na Najeriya da na kasashen waje a
Masu hako fetur a Arewa maso Gabas sun kusa cin ma rabin aiki. NNPC ta bayyana cewa an haki kusan taku 6, 700 a rijiyar man Kolmani – River na II. An dai soma yin nisa a kan batun hako danyen fetur yanzu haka.
Legit.ng ta ruwaito hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan Najeriya, NPA ce ya bayyana haka cikin sanarwar da take fitarwa a kullu yaumin, inda tace jiragen goma sha uku suna sauke kayan nasu ne a tashar Apapa da tashar tsibirin
Shugaban hukumar kula da man fetir na Najeriya, NNPC, Dakta Maikanti Baru ya yi karin haske kan binciken hakar danyen mai da suka kaddamar a tafkin Kolmani II dake kusa da kauyen Barambu cikin karamar hukumar Alkalerin jahar Bauch
Biyo bayan hukun kotun daukaka kara da ke Sokoto, jam’iyyar APC mai mulki ta mika sunayen ‘yan takarar ta daga jihar Zamfara ga hukumar zabe mai zaman kan ta domin a fafata da su a zabukan shekarar nan. Da yak e tabbatar da hakan
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari