Sabon Farashin Man Fetur
Duk da ana ganin nahiyar Afrika a matsayin mafi koma baya saboda tsananin talauci, shugabannin kasashen Afrika na daga cikin shugabannin duniya da suka mallaki makudan kudade yayin da jama'ar suke jagoranta ke cigaba da zama cikin
Gwamnatin tarayya ta sanya shekarar 2023 a matsayin lokacin da za ta daina shigo da man fetir wanda aka tace daga kasashen waje gaba daya, domin tana sa ran zuwa lokacin matatun man fetirin Najeriya sun mike tsaye.
Bisa dukkan alamu kayan Abinci sun fara yin sauki a sakamakon girmin kakar bana. An fara samun saukin wasu kayan masarufi a kasuwannin Najeriya.
Duk da ana mulkin dimokradiyya ne a Najeriya, har yanzu sarautar gargajiya tana da daraja kuma sarakunan gargajiya na taka muhimmiyar rawa a harkokin mulki da jagoracin jama'a. Sarakuna sun banbanta, haka ma darajarsu ta daya take
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa Obasanjo ya bayyana hakan ne yayin da yake gana wa da manema labarai a Addis Ababa, inda yake halartar wani taro na kwanaki biyu a kan sabuwar yarjejeniyar kasuwanci a tsaka
Daga Ranar Lahadi gidajen mai za su kara N50 wajen sayen fetur ga Masu sayen man fetur da POS. Wannan karin farashi zai shafi masu aiki da manhajar PoS ne kurum.
Majalisar dinkin duniya ta ware wasu abubuwa da take amfani da su a matsayin ma'auni na cigaban kasa ko akasin haka. Dukkan wadannan abubuwa sun dogara da tattalin arzikin kasa, wanda shine ke kawo cigaban mutane da kuma kasa.
Kusan Dala Biliyan 1.35 Najeriya ta rasa a cikin farkon shekara bayan da aka ji cewa Najeriya ta na tafka asarar daruruwan Biliyoyi duk shekara. Yanzu haka a bana an sace gangar mai fiye da miliyan 22.
Legit.ng ta rawaito cewa kungiyar gwamnonin jihohin Najeriya (NGF) ta ce jihohi zasu biya karin albashi ne daidai da zurfin aljihunsu da kuma karfin tattalin arzikin da suke da shi, a saboda haka sun nuna cewa ba kowacce jiha ce
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari