Muhammadu Sa'ad Abubakar
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana cewa yadda albasa ta yi tsada ya tabbatar da girman wahalar tattalin arzikin da ake ciki a yanzu a Najeriya.
A jiya Majalisar Sarkin Musulmi ta kai korafin wani Fasto gaban Jami’an tsaro, NSCIA ta kai korafi gaban shugaban ‘yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu da DSS.
Sultan Abubakar Sa’ad ya fito ya yi kira da babban murya ga Buhari, Sojoji da mutanen kasa. Sarkin Musulmi ya ce Shugaban kasa Buhari ya yi amfani da dattaku.
Mun kawo maku jawabin marigayi mai martaba sarkin Zazzau lokacin da mai martaba sarkin Kano ya kai masa ziyarar farko a matsayin sarkin Kano a farkon bana.
A makon nan Sarakunan Arewa sun yi zama game da kashe-kashen Jihar Kaduna. Sarakan sun ce rashin jituwa, zaman kashe wando sun taimaka wajen hura wutar rigimar.
A jiya mu ka samu labari cewa Sarkin Kano Mai martaba, Aminu Ado Bayero ya samu zuwa taron Sarakunan kasar Arewa wanda aka gudanar Ranar Litinin a jihar Kaduna.
Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III, ya magantu a kan lamarin kashe-kashe da ya ki cinyewa a yankin kudancin Kaduna, ya ce ya zama dole a dauki matakin gaggawa.
Daga yanzu babu wanda ya isa ya sa wa yaronsa suna Muhammad ko Jihad a Sin. Gwamnatin kasar China ta hana amfani da sunaye irinsu ‘Muhammad’, ‘Arafat’ dsr.
Za ku ji wanene Sultan, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III wanda ya ke rike da Jama'atu Nasril Islam, kungiyar NSCIA, Mun kawo maku takaitaccen tarihinsa.
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari