Muhammadu Sa'ad Abubakar
Sultan Mohammed Saad Abubakar ya ba Gwamnati shawarar yadda za a kawo karshen rashin tsaro. Sarkin Musulmi ya fadawa Gwamnatin Najeriya ta ba sojoji kayan aiki.
Bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, 23 a watan Mayu, akwai yiwuwar sake duba lamarin.
Kungiyar Jama’til Nasril Islam JNI, a karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi ta yi bayani game da sabon salon sallar Idi da za’a yi a karamar sallah.
Sultan ya bada umarnin cewa Musulmi su yi sallarsu a gida don dakile yaduwar cutar coronavirus. Amma kuma, wasu gwamnonin arewa sun sassauta doka a jihohinsu.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar ya bayyana cewa a Masallatan Juma’a za’a gudanar da sallar Idi a bana a jahar Sakkwato da kewaye.
Majalisar koli ta shariar Musulunci a Najeriya, NSCIA, ta yi kira ga Musulmai su gudanar da addu’o’i a ranar Alhamis don neman taimakon Allah game da COVID-19.
Sarakuna ba su goyon bayan dawo da Almajirai jihohin da su ka fito. Sarakunan Yankin Arewa sun roki a daina gantali da Almajirai a lokacin annobar Coronavirus.
Babu tafsiri da asham a Masallatai saboda COVID-19. Sultan Muhammad Saad Abubakar ya bayyana cewa an dakatar da wadannan ibada kamar yadda aka ji a wasu kasashe
Jama’tul Nasril Islam ta yi kira ga kafatanin al’ummar Musulman Najeriya da su saurari sanarwar mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar kafin su dauki
Muhammadu Sa'ad Abubakar
Samu kari