Rotimi Amaechi
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin shugaban kasa wanda ya zama dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC ya yi magana game da shirinsa kan Najeriya.
Tsohon gwamnan Rivers, Rotimi Amaechi ya yi watsi da sakamakon zaben fitar da gwani na jam’iyyar ADC, yana zargin an tafka magudi a wurare da yawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya lashe zaben fitar da gwanin jam'iyyar ADC a jihar Kano bayan nasarar da ya samu a jihohi biyar.
Alamu sun nuna tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar na iya zama dan takarar ADC yayin da sakamakon zaben fitar da gwani ya fara fitowa.
A labarin nan, za a ji cewa ADC za ta gudanar da zaben fitar da gwani don shirin zaben shugaban kasa a 2027 mai zuwa tsakanon Atiku da wasu manyan jam'iyya.
Sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya sanar da cewa za a yi zaben fidda gwanin jam'iyyar cikin adalci a ranar Litinin a Abuja.
ADC ta sahalewa Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Mohammed Hayatu Deen su kara a zaben fitar da dan takarar shugaban kasa da za a yi ranar Litinin.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa zai gudanar da ayyukan da za su amfani 'yan Najeriya idan ya samu nasarar zama shugaban kasa.
Tsohon Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa ya taka muhimmiyar rawa wajen samun nasarar tsohon shugaban kasa, marigayi Muhammadu Buhari.
Rotimi Amaechi
Samu kari