Rotimi Amaechi
Tun bayan amincewa da jam'iyyar ADC a matsayin dandalin siyasa game da zaben 2027,sai ake ta yada cewa wasu gwamnoni tsofaffi da ma su ci sun bar jam'iyyunsu na APC.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatocin marigayi Muhammadu Buhari da ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana cewa zai kawo karshen cin hanci da rashawa idan ya samu nasarar zama shugaban kasan Najeriya.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa bai taba shiga harkar magudin zabe ba. Ya nuna yatsa ga 'yan siyasa.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi ya sha alwashi kan zaben 2027 inda ya ce zai doke Bola Tinubu a 2027 idan ya samu tikitin takarar shugaban kasa na ADC.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya yi magana kan manufar kafa hadakar 'yan adawa. Ya ce ba don cika burin manyan jagororinta ba ne.
Wata lauya a Najeriya, Titilope Anifowoshe, ta yi magana kan hadaka inda ta shawarci ADC da ta fitar da dan takara mai gaskiya da kwarjini ga matasa.
Tsohon ministan sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi ya ce sun shirya marawa duk wanda ya zama ɗan takarar ADC a zaben shugaban ƙasa na 2027, babu watse wa.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Ya sha alwashin kawo cikas ga tazarcensa a 2027.
Rotimi Amaechi
Samu kari