Rotimi Amaechi

An kaddamar da tashan sauke kaya a Kaduna
Breaking
An kaddamar da tashan sauke kaya a Kaduna
Siyasa
daga  Aminu Ibrahim

Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya ce tashar jirgin ruwa na kan tudu na Kaduna zai inganta tattalin arziki da kasuwanci a jihar Kaduna da Najeriya baki daya. Ministan ya yi wannan jawabin ne a ranar Talata a Kaduna wurin bikin far