Breaking
Ba mu da kudin gudanar da aikin jirgin kasan Ibadan zuwa Kaduna – Gwamnatin Buhari
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi a ranar Laraba, 22 ga watan Mayu cikin barkwanci yayi godiya ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan rashin mayar dashi Musulmi, cewa ya sha caccaka lokuta da dama kan cudanya da Shugaban kasar wanda
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi ya ce tashar jirgin ruwa na kan tudu na Kaduna zai inganta tattalin arziki da kasuwanci a jihar Kaduna da Najeriya baki daya. Ministan ya yi wannan jawabin ne a ranar Talata a Kaduna wurin bikin far
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kasar China ce ta kera ma Najeriya taraggan jirgin kasa guda sittin da hudu (64), daga ciki ne guda goma zasu shigo Najeriya a watan Yuni don amfani dasu a layin dogon Kaduna zuwa Abuja, yayin da sauran
Rotimi Amaechi
Samu kari