Rotimi Amaechi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana sanya ran za a kammala jami’ar sufuri na tarayya a Daura a watan Satumban 2021, ta bayyana cewa a kyauta za a yi aikin.
A jiya Gwamna Nyesom Wike ya wargazawa APC da tsohon gwamna lissafi a Jihar Ribas, Chidi Llyod ya sauya sheka daga APC zuwa Jam’iyyar APC gabanin siyasar 2023.
A cikin kokarin kwamitin sasanci na riko kwarya na jam'iyyar APC wanda ya samu jagorancin Gwamna Mai Mala Buni, ya samu nasarar sasanta rikici Sylva da Amaechi.
A wannan karo mun kawo maku shekarun Ministocin Buhari, daga Pantami har Sabo Na Nono mai shekara 74. Za ku ga shekaru da kujerun da duka su ke rike da su.
Gwamnatinn tarayya ta sa hannu a yarjejeniyar bashi da hadin-kai 500 da wasu kasashen waje. Takardun gwamnatin kasar a kan bashi sun banbamta da na Majalisa.
Ministan sufuri ya kare gwamnatin APC, ya ce Jonathan ma ya karbo aron kudi daga waje. Ana ta surutu a game da bashin Dala miliyan 500 da aka karbo daga China.
Sanatoci sun aikawa Fashola, Ahmed da AGF takarda, su kuma ‘Yan Majalisa sun gayyaci Amaechi, Pantami da wasu domin amsa tambayoyi a kan kudi da za a aro a Sin.
Mun ji cewa Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta hada Kano da Legas kai tsaye ta titin jirgin kasa. Yanzu aikin dogon jirgin Legas zuwa Kano ya kankama a Najeriya.
Da ya ke sanar da hakan a shafinsa na tuwita, Amaechi ya bayyana cewa an fara gwajin sabbin jiragen a kan sabbin titunan jirgin kasa da aka gina daga Itakpe zuw
Rotimi Amaechi
Samu kari