Yan fashi
Wata majiya ta bayyana cewa sakin wasu 'yan bindiga aka yi kafin su sako dalibai da malaman GSC Kagara dake jihar Neja. Gwamnati duk da haka ta karyata batun.
Gwamnan jihar Neja ya tabbatarwa manema labarai cewa, gwammnatinsa bata biya ko kobo ba a matsayin kudin fansa dan a saki dalibai da malamansu na GSC Kagara.
Kungiyar dattawan arewa sun nuna rashin kwarin gwiwarsu ga yadda mulkin kasar nan ke tafiya. Sun ce, a yanzu 'yan Najeriya sun fidda rai kan daidaita tsaro.
Wani tsohon mataimakin gwamnan CBN ya bayyana cewa, akwai wasu manyan da suka yi hayar 'yan bindigan da suka addabi mutane a kokarinsu na bata mulkin Jonathan.
'Yan ta'addan Neja Delta da suka ajiye makamai sun yi barazanar dawowa aikata laifi idan gwamnati bata sauraresu ba. Sun zargi gwamnati da wulakanta mutanensu.
Wasu 'yan Najeriya na ganin akwai lauje cikin nadi ganin yadda Sheikh Gumi ke mua'amalantar 'yan bindiga. Sun kuma bukaci gwamnati ta kame shi ta bincike shi.
Majiya ta bayyana cewa, rashin jituwa dake tsakanin 'yan bindiga ne ya jawo jinkirin sakin dalibai da ma'aikatan GSC Kagara. Ana sa ran sakinsu duk da haka.
Gwamnatin jihar Neja ta karbi fasinjojin da 'yan ta'adda suka saka. Gwamnan ta kuma karyata jita-jitan cewa an sako dalibai da malamansu na makarantaGSSS kagara
Fitataccen malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya shaidawa manema labarai cewa, akwai sa ran sakin dalibai da ma'aikatan GSSS Kagara da aka sace yau Lahad
Yan fashi
Samu kari