Yan fashi
Wata majiya ta shaidawa manema labarai yadda aka sace dalibai da malaman makarantar GSSS dake Kagara jiya Labara. Ya bayyana an daure yaran biyu-biyu da igiya.
Gwamnatin tarayya da ta jihar Neja na kokarin tattaunawa da wadanda suka sace dalibai da malamai na makarantar GSSS Kagara. Ana amfani da tsari don tattaunawar.
Wata fashewar da ake tunanin ta bam ce ta raunata yara 7 a jihar Kaduna. Halazalika a jihar ta Kaduna wasu 'yan bindiga sun harbe wasu mutane biyu har lahira.
Wasu 'yan bindiga da suka sace 'yan uwan ango da amarya a jihar Delta sun bukaci a basu N10m kudin fansa. Ba a bayyana adadin mutanen da aka sace a motar ba.
IGP na 'yan sandan Najeriya ya bayyanawa 'yan sandan Najeriya kada su tausayawa 'yan ta'adda a duk inda suka hadu dasu. Ya kuma ce zai samar da kayan aikin yaki
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana cewa, bai kamata gwamnoni su rataya wa gwamnatin tarayya ita kadai hakkin wanzar da tsaro da zaman lafiya a Najeriya ba.
'Yan fashi sun harbe mijin wata mata a Zariya har lahira. Matar ta bayyana yadda 'yan fashin sukam afka gidansu cikin dare suka kuma harbi mijin nata a wuya.
Wata kotu a jihar Kaduna ta yankewa wani matashi da ya saci janareto hukuncin zaman kaso tsawon watanni 3 ba tare da beli ba. Da kansa barawon ya masa laifinsa.
Ministan yada labarai ta kasa ya bayyana cewa ba daidai bane a ke sukar gwamnatin jihar Zamfara kan batun afuwa ga masu aikata manyan laifuka a jihar ta Zamfara
Yan fashi
Samu kari