Yan fashi
Wata kawar dan sanatan da aka hallaka a jihar Kaduna ta bayyana wasu abubuwan da suka faru kafin mutuwarsa. Ta ce an shiga gidansa kafin mutuwarsa da wata biyu.
Kwamishinan 'yan sanda ya ba da umarnin gaggawa cewa, dole ne jami'ai su nemo wadanda suka kashe dan sanata Bala Ibn Na-Allah. Ya bukaci jama'a su ba da hadin k
Wasu 'yan ta'adda sun kutsa gidan dan sanatan jihar Kebbi, inda suka daureshi suka hallakashi har lahira. A halin yanzu an bayyana ranar da za a yi jana'izarsa.
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana munin halin da Najeriya ke ciki, inda yace bindiga da harsasai ba za su iya magance matsalolin da ake ciki ba.
Wasu 'yan fasa kwaurin shinkafar waje sun yi arangama da jami'an kwastam, inda aka hallaka daya daga cikin 'yan fasa-kwaurin kuma ka kwace makamin da yake dauke
'Yan sanda sun dakile harin 'yan bindiga a yayin da suka kai hari ofishin 'yan sanda a wani yankin jihar Benue. An hallaka 'yan bindiga 14 a yayin musayar wuta.
Wasu mahara sun dira gidan wani hadimin gwamna, in da suka raunata mutane da dama tare da yin awon gaba da shanun mutumin. Sun zo da niyyar kashe shi har lahira
Rundunar 'yan sanda a jihar Imo, ta yi nasarar dakile harin 'yan bindiga da suka kai hedkwatar hukumar ta 'yan sanda, a karo na biyar kenan a shekarar nan.
Gwamnan jihar Zamfara ya ziyarci hedkwatar 'yan sanda domin jaddada bukatar shugaba Buhari ta a harbe duk wanda aka gani da bindiga AK-47. Ya ce yana goyon baya
Yan fashi
Samu kari