Yan fashi
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwamushe wasu bata-gari daga cikin ma'aikatan gwamnatin jihar. Tuni aka tura su Abuja domin kaddamar da hukunci akansu bayan bincike.
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, ya kamata 'yan jihar su kare kansu daga hare-haren 'yan bindiga a wasu yankunan jihar. Amma ya bukaci a bi doka da oda.
A wani rikici a jihar Imo, an lallasa wani kwamishina tare da wasu mutane a wani yankin jihar. An kuma harbi kwamishinan a wani bincike da aka gudanar daga tush
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 35 tare da raunata daya hade da sace wasu shanu a wani yankin jihar Neja. Al'umomin yankin sun bayyana kokensu kan lamar
'Yan kungiyar faftukar kafa haramtacciyar kasar Biyafara ta yi Allah wadai da harin da sojoji suka kai wa hedkwatar kungiyar a jiya. Ta ce an ci bashi ne kawai.
Gwamnan jihar Zamfara ya tunzura matuka game da ayyukan 'yan bindiga a fadin jihar. Ya bayyana cewa, yanzu kam ya isa, ya basu kwanaki 4 su miki wuya nan take.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Zamfara sun ragargaji 'yan bindiga sama da 30 a wani samame da suka wani yankin jihar. Wasu daga cikinsu kuwa sun gudu.
Wani tsohon Darakta a hukumar DSS ya bayyana cewa, jama'ar Najeriya na cin albarkacin watan Ramadana ne, shiyasa 'yan bindiga basa kai hari kan al'umomi yanzu.
A wani sabon rikicin da ya balle na kabilanci a jihar Gombe, an kone gidaje akalla 50 a yankin Nyuwar na Jessu dake jihar ta Gombe. 'Yan bindiga sun kone gidaje
Yan fashi
Samu kari