Jihar Rivers
Jami'an tsaron haɗin guiwa a jihar Rivers, sun sami nasarar hallaka 'yan bindiga huɗu, tare da wata ma'aikaciyar jinya, wacce suka ɗakko ta diba lafiyarsu.
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike, ya bada tallafin 20 miliyan ga kowanne ɗaya daga cikin iyalan jami'an yan sandan da aka kashe a harin yan bindiga a jihar.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya caccaki jam'iyya mai mulki ta APC, yace babu wani ɗan Najeriya kuma mai hankali da zai sake amincewa da jam'iyyar APC.
Sakamakon hauhawan rashin tsaro a jihohin su, Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, da takwaran sa na jihar Ribas, Nyesom Wike, sun sanya dokar hana kulle.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe kimanin sojoji biyar a Omelema da ke karamar hukumar Abia a jihar Rivers, The Punch ta ruwaito. An gano c
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta fitar da Harajin Cikin Gida (IGR) na jihohi 36 da Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) na zango na hudu na shekara ta 2020.
Gwamnan jihar Ribas ya gargadi 'yan siyasa da su daina yiwa talakawa alkawuran karya a yayin yakin neman zabe. Ya ce tuni talakawa sun gane kuma sun gaji da hak
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun sace shugaban karamar hukumar Okrika dake jihar Ribas, Honarabul Philemon Kingoli, a Fatakwal. Leadership tace.
Rundunar yan sand sun cafke wani mutumi da ake zargi yana da alaƙa da sace Basarake a jihar Rivers, an sace sarkin ne a ranar 21 ga watan Fabrairun da ya gabata
Jihar Rivers
Samu kari