Jihar Rivers
Ministan sufuri Rotimi Amaechi tare da me ɗakinsa Dame Judith Amaechi sun sabunta katinsu na zama cikakkun 'yan jam'iyyar APC a runfar zaɓen su ranar litinin.
Wata gobara ta cinye wani sashe na shahararriyar kasuwar robobi dake a garin Onitsha. Babu asarar rai ko rauni, amma ta cinye dukiyoyi da dama kafin a kashe ta.
Mutanen yankin Ikuru da ke karamar hukumar Andoni a jihar Ribas sun tsinci kansu a halin fargaba saboda sace sarkin garin Aaron Ikuru da yan bindiga suka yi.
Gwamnatocin Ribas da Imo sun sanar da fara biyan ma’aikata a jihohin su sabon mafi karancin albashin tare da gyara a albashin kowa kamar yadda FG ta bukata.
Gwamnan jihar Rivers Nyesome Ezenwo Wike ya zargi Hukumar Cigaban Yankin Niger Delta, NDDC, da damfarar jiharsa, Daily Trust ta ruwaito. Da ya ke magana yayin d
Gwamnan jihar Ribas ya bayyana cewa, 'yan Najeriya sun tafka mummunan kuskure wajen zabar jam'iyyar APC a fadin kasar. Ya bukaci 'yan Najeriya sun hankalta.
Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya bayyana cewa gwamnatin Buhari bata shirya yaki da rashin tsaro ba kuma ba da gaske take ba. Gwamnan ya bayyana dalilansa.
Wani dan sanda mai mukamin sifeta ya rasu inda wasu suka raunta bayan harin da 'yan bindiga suka kai jihar Ribas.Hukumar 'yan sandan jihar Ribas ta ce sanar.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya jadadda cewa jam’iyyar APC mai mulki ta shirya mikawa PDP mulki a zaben 2023 domin a cewarsa hakan ne muradin yan Najeriya.
Jihar Rivers
Samu kari