Jihar Rivers
Wani jirgin helicofta da kawo yanzu ba a gano mallakar waye bane ya harbi wani jirgin ruwa mai dauke da fasinjoji daga Fatakwal zuwa Bonny a jihar Rivers, The P
Rivers - An shiga yanayin tashin hankali a jami'ar jihar Ribas yayin da wasu da ake zargin yan bindiga ne suka harbe ɗalibin ajin karshe a jami'ar har lahira.
Rivers - Har yanzun shugaban PDP reshen jihar Rivers yana da yakinin cewa ministan sufuri zai koma PDP, a cewarsa Amaechi ya koma can ne domin wata bukata.
Wani mutumi mai suna Bright Ben, ya zargi babban malamin cocin da ya yi imani da ita da auren matarsa wacce suka shekara 12 tare kuma suka haifi yaya 2 da ita.
Najeriya na da abubuwan mamaki, sannan komai a Najeriya na da asali. Mun kawo muku rahoton asalin sunayen wasu jihohi da yadda suka samo asali a tarihinsu.
Sojojin Nigeria na Operation Hadin Kai a Borno sun kama wani da ake zargi da laifi, Ebenezer Ojeh, wanda ya yi ikirarin cewa shi dan sanda ne mai mukamin saja d
Manyan mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga karamar hukumar Khana ta Ribas sun koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Laraba.
Jihar Rivers tana daga cikin jihohin da 'yan ta'adda suke kaiwa jami'an tsaro hari har su kashe su, saboda haka ne gwamnatin jihar ta saka dokar hana fita.
Rundunar 'yan sandan jihar Ribas ta cake wata kungiyar 'yan fashi da makami ta mutum uku da suka kware wurin fashi ga jama'a a wuraren Choba/Obiri dake Ikwerre.
Jihar Rivers
Samu kari