Rikicin Ma'aurata
A bangarensa, Olayinka ya shaidawa kotu cewa dama tun farko ba kaunarta ya keyi ba, ya ce idan ba dalilin diyarsu ba da tuni ya nemi a raba auren. Ya kuma yi ikirarin cewa yana kulawa da ita da diyarsu inda ya nuna wa kotu takardu
An gurfanar da wani cima zaunen magidanci mai shekaru 47, Olakunle Adebayo a gaban kotun majistare da ke Legas bisa zarginsa da zanne matarsa da belt. Ana tuhumarsa da aikata laifuka guda biyu wanda suke da alaka da zalunci. Dan s
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Uwargida Nazira ce ta kai karar mijinta gaban Kotu a ranar 2 ga watan Mayu, inda ta zargi mijin da cin zarafinta, cin mutuncinta tare da gaza nauyinta da ya rataya a wuyansa.Sai dai Surajo ya musanta
Tembo ta shaidawa kotu cewa tana son a raba auren ta da mijinta ne don kawayenta suna mata gori a kan cewa tana auren jahili. Rahotanni sun ce ta raba aurenta dashi ne kuma ta auri wani mutum da suka hadu a jami'a. Kamar yadda ka
Wata kotu da ke zamanta a Mapo da ke Ibadan a jihar Oyo ta raba auren wani Akeem Folorunsho da Fatima saboda sata da yayi ikirarin matar na yi masa. Ma'auratan dai sun shafe shekaru biyu suna tare kuma Allah ya albarci auren da 'd
A wani labarin mai alaka da wannan, rundunar hukumar soji ta 72 tayi nasarar dawo da zaman lafiya a Otukpo dake jihar Benuwe bayan barkewar wata jimurda bayan wasu 'yan bindiga sun kutsa kai cikin wani wurin taron siyasa inda suka
Da yake bayar da ba'asin abinda ya faru, Bello, ya ce ya kashe dan uwansa Abdullahi ne bayan barkewar rikici a kan wata saniya da suka tsinta kuma aka bashi ya je ya sayar da ita amma sai ta gudu. Ya cigaba da cewa bayan ya sanar
A ranar Litinin ne wata kotun Shari'ah da ke zaune a Magajin Gari, jihar Kaduna ta hukunta wani Shuaibu Umar ta hanyar yi masa bulala 80 saboda ya kira surukarsa, Suwaiba Abdulkadir karuwa. Suwaiba ta shigar da kara a kotu ne inda
Wata babban kotu da ke zaune a unguwa Kubuwa a Abuja ta raba aure tsaknin wani Ekplador Koinya da Onajero Gloria bayan sun share shekaru goma tare saboda tsananin masifar matar. Alkalin kotun, Bello Kawu ya kuma umurci Gloria ta m
Rikicin Ma'aurata
Samu kari