Rikicin Ma'aurata
Tsoron kanjamau da ma sauran cututtuka da ake sammu yayin saduwa ya sanya wata mata kin saduwa da mijinta wai sai yayi gwaji, batu da ya tayar da taqaddama a cikin gidansu na aure. Ita dai tace tana da hujjar cewa maigidanta yayi
A takardar da ya mikawa kotu, Fasto Bernard Towoju, dan shekaru 53 a duniya, ya shaidawa kotu cewar ba zai iya cigaba da zama da matar da za ta yi zigidir sannan take zagaya gidata tana ambaton al'aurar ta tana tsine masa ba.
Kulluma bata bani abinci akan lokaci, kuma idan na yi mata magana, sai ta zazzage ni, har ma ta kai ga idan na tambayi abinci, har yar mu mai shekaru 10 sai ta
Rahotanni sun kawo cewa wata kawar Maryam Sanda, matar da ake zargi da kisan mijinta Bilyaminu dan tsohon shugaban jam’iyyar PDP ta mara ma kawar tata baya.
Gajam yana bayyana cewa hakan yasa Ibrahim Aliero kiran wani kawun Maryam, mai suna Auta, sa’annan ya kira wani dan uwan Bilyamin, mai suna Abba, don suyi sulhu
Yaron tsohon shugaban jam’iyyar PDP, kuma tsohon ministan tsaro, Halliru Bello, mai suna Bilyamin Muhammed Bello ya gamu da ajalinsa ne ba a hannun kowa ba illa
Ummi Bukar Bolori, Tsohuwar matar dan Atiku Abubakar wato Aminu, ta yi bayani dalla-dalla kan abun da ya janyo rigimar su na wanda zai kula da 'ya'yan su.
A cewar sa a duk lokacin da abu ya hada shi da matar tasa sai ta kamo masa dan marainansa tayi ta murzawa wanda hakan kan sanya shi cikin mummunan yanayi.
Shi dai wannan Aku ya tona asirin maigidan nasa ne ta hanyar maimaita kalaman batsa da yaji Maigidan na furta ma yar aikin tasu idan Uwargidar bata nan.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari