Rikicin Ma'aurata
An ruwaito cewa tsohuwar matarsa, 'yar shekaru 58, Ms Lee ta yi dabara ne ta hanyar motsa sha'awar mijinta a gidansu da ya saki jiki sai da damke mazakutarsa ta sanya almakashi mai kaifi sosai da datse. Daga nan sai Ms Lee jefa ma
Wasu mutane biyu sun kashe wani matashi mai shekaru 24 a ranar Juma'a a kauyen Umuru da ke karamar hukumar Idemili ta Arewa na jihar Anambra kan rikicin budurwa. An ruwaito cewa wanda ake zargin, Dubem Okeke mai shekaru 28 yana so
Wata uwar yara uku, Olubukola Owolabi, a ranar Alhamis, 18 ga watan Yuli, ta shigar da kara wata kotu da ke Ibadan domin a raba auranta da mijinta, Tayo na tsawon shekara 16, kan zarginsa da shan giya da kuma sace-sace.
Legit.ng ta ruwaito wannan matar mai suna Lauratu Ahmad ta hau dokin zuciya ne inda ta yi ma maigidanta wanka da tafasashshen ruwan zafi domin nuna rashin amincewarta da aure da yake shirin karawa.
Usman Shehu, tsohon da jarida ne da ya taba aiki da sashen Hausa na radiyon Amurka (VON) da gidan radiyon jihar Bauchi (BRC), yanzu haka kuma shine babban editan sashen Hausa na gidan radiyon Duetsche Welle (DW) da ke kasar Jamus.
Wata matar aure a jihar Kano ta wuce gona da irin wurin nuna kishin ta inda aka ce ta antayawa mai gidan ta tafashashen ruwa tayi masa mummunan rauni saboda wai zai kara aure. Matar da aka ce sunan ta Lauratu Ahmad ta yi wa mai gi
labari da muke samu daga shafin Rariya ya nuna cewa wata matar aure ta watsa ma mijinta rowan zafi saboda zai kara aure a jihar Kano. Lamarin ya cika da wani malamin makarantar Firamare ne a Dambata.
Abinka da ramin karya, wanda masu iya magana ke cewa kurarre ne, ashe makwabcinsu mai suna Oguegbu Promise dan shekara 25 yana kallon duk abinda ya faru, kuma ya tona ma uwargida Akorede asiri a ofishin Yansanda.
Wannan shine kwatankwacin abin daya faru a unguwar Darmnawa bayan gandun Sarki a cikin garin Kano, inda wani magidanci ya gamu da ajalinsa a hannun matarsa sakamakon cacar baki daya kaure a tsakaninsu.
Rikicin Ma'aurata
Samu kari