Rabiu Kwankwaso
Bayan sukar Bola Tinubu da Rabi Musa Kwanwkaso ya yi, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya mara masa baya kan watsi da yankin Arewa.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin jaridu, Abdulaziz Abdulaziz ya musanta zargin cewa gwamnatin Tinubu tana nunawa Arewa wariya wajen ayyuka.
Fadar shugaban kasa ta ce alakar shugaba Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso ba sabuwa ba ce, kuma babu laifi idan sun hada hanya a siyasar Najeriya a gaba.
Jam'iyyar NNPP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya daina tankawa Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce so yake ya yi a rika kula shi don ya yi suna.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta shawarci matasan yankin Arewa da su yi taka tsan-tsan da madugun Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso.
A labarin nan, za a ji jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon ɗan takarar jam'iyyar, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi alfahari da yadda tafiyarsa ta tumbatsa a Kano.
Ministan ayyuka a Najeriya, David Umahi ya yi magana kan zargin tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Kwankwaso cewa Bola Tinubu yana fifita Kudu fiye da Arewa.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta yi kalamai masu kaushi kan tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, bayan ya soki gwamnatin Shugaɓa Bola Tinubu.
Rahotanni daga na kusa da Kwankwaso da majiyoyi daga fadar shugaban ƙasa sun karyata labarin cewa Shugaba Tinubu ya gana da Kwankwaso a Aso Rock.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari