Rabiu Kwankwaso
Sabon shugaban APC, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa kofar su a bude take ga 'yan jam'iyyun adawa kamar Rabiu Musa Kwankwaso da sauransu su dawo APC.
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya caccaki Gwamnatin Shugaba Tinubu kan watsi da Arewacin Najeriya da gina Kudancin ƙasar.
Jagoran NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci taron masu ruwa da tsaki kan gyaran kundin tsarin mulki tare da Gwamna Abba Kabir da Sarki Muhammadu Sanusi.
Bayan zuwa fadar shugaban kasa da Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi, ana cigaba da magana kan makomar siyasar shi. Ana ganin ko ya shiga APC ko ADC a gaba.
Bello Galadanci da aka fi sani da Dan Bello ya yi magana kan tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoranta. 'Yan kwankwasiyya sun yi martani.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Alhaji Aminu Ringim ya bayyana jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin dan siyasar da zai maye gurbin Buhari.
Ziyayar da madugun Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya kai fadar shugaban kasa ta fara tayar da kura kan siyasar Najeriya da nasarar Tinubu a zaben 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya koka kan matsalar rashi kula da daji a Najeriya a taron tattalin dazuka da Kwankwaso ya haarta a Villa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari