Rabiu Kwankwaso
Za ku ji yadda zaben sabon Gwamna na 2019 yake gudana a Jihar Kano inda Gwamna mai-ci Abdullahi Ganduje zai samu kalubale daga jam’iyyun adawa irin su PDP da PRP. Dazu dai aka damke wata mota cike da kayan zabe Kano.
Tsohon Gwamna Shekarau ya rasa akwatin sa a hannun PDP. Sabon Sanatan na APC Shekarau ya rasa rumfar sa a hannun Abba Yusuf. Wannan labari ya zo mana ne daga jaridar Daily Trust dazu.
A zaben Kano mun ji Abba Yusuf ya doke Mataimakin Gwamna a yankin sa. Ganduje ya sha kashi a hannun PDP a Unguwar Magwan a hannun Surukin Kwankwaso watau Abba Yusuf wanda doke APC a Gawuna.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Doguwa yana fadin cewa sun dauki matakin ficewa daga jam’iyyar ne sakamakon farin jininta ya kare a wajen al’ummar jahar Kano, don haka yasa suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP, yayin da zaben gwamnoni
Idan za’a tuna an samu cacar baki da musayar yawu tsakanin Sanata Kwankwaso da shugaban kungiyar Izala reshen jahar Kano, Sheikh Abdallah Saleh Pakistan akan dan takarar da yafi cancanta Kanawa su zaba a mukamin gwamna.
Mun ji labari vewa Jawabin Kwankwaso a kan gemu ya fusata Malaman Ahlul Sunnah a Najeriya. Da alami dai Malamai sun fusata da izgilancin da Kwankwaso yayi wa Sunna ya fusata manyan Malaman kasar.
Mun ji cewa wani Lauya mai kare hakkin Bil Adama ya na bukatar a ba sa bidiyon da aka zargi Ganduje yana karbar rashawa kwanaki. Lauyan yayi barazanar maka EFCC a kotu idan ta gaza ba sa sakamakon binciken fai-fen da aka yi.
Jiya ne Kwankwaso ya zagaye kananan hukukomin Kano yana yi wa PDP kamfe. Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga karamar hukumar Gwale inda yayi kira ga Mutanen yankin su tabbata sun ga PDP ta ci zabe.
Mun samu cewa, masu sayar da jar Tagiya a yau Lahadi cikin birnin Kano sun dara wajen cin kasuwar su a harabar filin wasanni na Sani Abacha yayin taron yakin neman zaben kujerar shugaban kasa na jam'iyyar PDP da aka gudanar.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari