Rabiu Kwankwaso
A cikin makon nan Rabiu Kwankwaso ya ziyarci tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP da a ka yi wa rasuwa a makon nan. Bayan nan Kwankwaso ya kai ziyara gidan Marigayi Alhaji Abdullahi Mai Rago.
A yau dinnan ne gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa sabbin masarautun jihar Kano guda hudu da ya kirkira suna nan daram-dam babu wanda ya isa ya rushe su...
Zabiya a kasar Tanzaniya koda yaushe suna cikin fargaba da tsoron kada a kama su a sayar a cikin kasarsu. Sabo son kudi da mulki da mutanen kasar suke dashi yasa suke farautar zabiya suna sayarwa saboda wani imani da suke dashi...
A tsakanin yau da gobe Abba Gida-Gida zai gabatar da shaidunsa a Kotun da ke sauraron karar zaben Kano na 2019. Akwai mutum 500 da za su bada shaida ga Abdulla Ganduje da Abba Yusuf da su ka kara a zaben.
Yanzu haka Kwankwaso ya fara neman Makarantar da Matasa 370 da a ka zaba za su yi karatu. Hazikan Matasan da gidauniyar Kwankwasiyya ta zaba za su yi karatu ne a Indiya.
Legit.ng ta ruwaito a makon data gabata ne aka jiyo Sanata Rabiu Kwankwaso yana bayyana yadda darikar Kwankwasiyya ta samu karbuwa a duk fadin duniya bama cikin Najeriya kadai ba, a cikin wata hira da yayi da manema labaru.
A jiya ne Sanata Kwankwaso yayi tir da raba masarautun Jihar Kano. Kwankwaso ya fito yayi magana a kan raba masaratu, zaben 2019 da sauran wasu batutuwa a gidan rediyon Arewa.
Legit.ng ta ruwaito hadimar Kwankwaso, Hajiya Binta Sipikin ce ta sanar da haka a shafinta na kafar sadarwar zamani ta Facebook, inda tace gidauniyar Kwankwasiyya na gayyatar matasa masu son cigaba da karatu dasu garzayo domin sam
Wani Mutumi ya bar wasiyyar Kwankwaso yayi masa wanka da jana’iza. Yace Kwankwaso zai masa wanka duk lokacin da ya mutu. Da bakin sa yace “Idan na mutu, Kwankwaso yayi mani sallar gawa” saboda tsabar soyayya.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari