Rabiu Kwankwaso
Gwamnan Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kwatanta zargin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na da hannu wajen tube rawanin Muhammadu Sanusi II, da zance mara
A cikin takardar da mataimakin darekta a SERAP, Kolawole Oluwadare, ya fitar ranar Lahadi, SERAP ta lissafa jerin gwamnonin tare da yin kira ga ministan Shari'a, Abubakar Malami, a kan ya dauki mataki a kan tsofin gwamnonin. Kungi
Wani tsohon hadimi na musamman ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jahar Kano kan kawata birane, Hashim Sulaiman Dungurawa, ya ce bai yi danasanin yasar da tsohon ubangidansa da jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata na jhar, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya jagoranci bude wani gidan siyar da abinci mai suna Moa Restaurant a unguwar maitama da ke babban birnin tarayya...
Injiniya Abba ya ce dashi da uban tafiyar, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da sauran masu ruwa da tsakin duk suna a Abuja a wannan lokaci da Kwarad Aminu ya yi tattakin.
A ranar Talata, 4 ga watan Fabrairu na 2020 ne wasu jami’an tsaro na jihar Kano suka kama wani sanannen mawakin siyasa da ke jihar Katsina. Sunan mawakin Muhammadu Buhari wanda aka fi sani da ‘Kosan Waka’...
Guda daga cikin sababbin manyan Sarakunan jahar Kano masu daraja ta daya, Sarkin Karaye, Alhaji Ibrahim Abubakar II ya sanar da daga darajar mahafin tsohon gwamnan jahar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Alhaji Musa Saleh Kwankwa
Hon. Abdulmumin Jibrin ya fara shirin tattaro kayan yaki domin shirya zabe mai zuwa. Amma ya ce ba zai je kotu ba bayan ya sha kashi a zaben Kano.
Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi martani game da wasu batutuwa da suka shafi hukuncin Kotun Kolin da kuma dangantakarsa da 'yan jam'iyya mai mulki a jihar.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari