Rabiu Kwankwaso
Za ku ji yadda ziyarar Rabiu Kwankwaso da sabon Gwamnan PDP ta kaya. A jiya Tsohon Gwamna Rabiu Kwankwaso ya gana da Bala Mohammed a gidan Gwamnatin Bauchi.
Yanzu haka dai gidauniyar Kwankwasiyya tana ta faman shirye-shirye a jihar Katsina domin daukar nauyin 'ya'yan talakawa marasa galihu wajen ba su ingantaccen ilimi. Gidauniyar ta dauki wannan kuduri ne domin ganin ta ingantan...
A ranar Litinin, 21 ga watan Oktoban 2019, tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya kaddamar da makarantar koyon aikin jinya da ungozoma a mahaifarsa ta garin Kwankwaso dake karamar hukumar Madobin jihar Kano.
A kusan karon farko biki ya hada Kwankwaso da Jigon APC da wani Babban Gwamnan APC da Tsohon Sanata Kwankwaso inda Gwamnan ya rungume Kwankwaso a gidan biki a Legas.
Tsohon mai bawa gwamnan jihar Kano shawara a fannin addini, Hon Ali Baba a gama lafiya Fagge, yayi bayanin irin tsananin wahalar da suka sha kafin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya cire jar hular dake kanshi...
An bayyana yanayin da yankin arewa ke ciki a yanzu a matsayin yanayı da yake bukatar jagorori da zasu yi magana a tsaya kuma a saurare su sannan ayi aiki da ita, kamar dai tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata mai...
Kungiyar addinin musulunci ta Izalatil Bid'ah wa Iqamatis Sunnah dake Najeriya ta yi tir, tare da Allah wadai bisa ihun cin mutunci da cin fuska da yayan kungiyar darikar siyasar Kwankwasiyya suka yi ma Malam Isah Ali Pantami.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Rabiu Sulaiman Bichi, ya ce wannan ba shine karo na karshe da gidauniyar Kwankwasiyya za ta dauki nauyin dalibai zuwa kara karatu a kasashen ketare ba, tare da bayyana cewa gidauniyar na ciga
Buba Galadima wanda Fitaccen ‘Dan adawa ne ya tona yadda Gwamnati ta boye sace Abubakar Idris Abu Hanifah wanda aka fi sani da Dadiyata. Buba Galadima ya jefa zargin sace sa ne kan wani Gwamna.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari