Rabiu Kwankwaso
Wani abu mai kama da drama ya faru a ranar Alhamis a yayin da bangaren jam'iyyar PDP ta Jihar Kano masu yi wa tsohon ministan harkokin kasashen waje, Aminu Wali
Mu na 2020, amma maganar yankin da za a kai takarar shugaban kasa a PDP ya kuma kara dawo wa. Gwamnoni sun shirya zama da masu harin takarar kujerar a 2023.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.
agoran akidar Kwankwasiyya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kaddamar da wata sabuwar makaranta da ya ginawa makiyaya a garin Munture na karamar hukumar Rano.
Ambasada Wali ya ce dole ne abi kundin tsarin mulkin jam’iyyar PDP wanda jama’ar da aka samu a basu damar zabar wadanda suke so ba wai wani ya yi kutse ba.
Jiya Rabiu Kwankwaso ya yi magana bayan Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Jihar Edo. Tsohon Gwamnan ya ce barazanar wasu kasashen waje sun taimaka wajen nasarar PDP.
A daidai lokacin da ake shirye-shiryen zaben gwamnan Edo wanda za a yi a ranar 19 ga watan Satumba, Rabiu Kwankwaso ya kaddamar da sansanin Alhazai a jihar.
Musulmai, Hausawa da kuma Mahauta sun tsaida ‘Dan takararsu a zaben Gwamnan jihar Edo. ‘Yan Arewa sun tsaida Obaseki a matsayin ‘Dan takararsu a zaben 2020.
PDP ta tura Rabiu Kwankwaso aiki na musamman a zaben Edo a cikin makon nan. Dazu mun ji cewa EFCC ta yi ram da mutane 5 da ake zargi da laifin damfara a Ibadan.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari