Jam'iyyar PDP
Tsohon Sanatan Gombe ta Arewa Haruna Garba ya goyi bayan Pantami, ya mika masa tsarin siyasar sa tare da umartar magoya bayansa su mara masa baya a 2027.
Osun na shirin zaben gwamna na 2026 da masu kada kuri’a sama da miliyan 2.3, yayin da Ademola Adeleke, Bola Oyebamiji da Najeem Salaam ke kan gaba.
Jamilu Gwamna ya ce magoya baya a akwatun zabe ke yanke hukuncin zabe, ba dandamali na sada zumunta ba. Nasara a zabe tana samuwa ne kawai ta hanyar kuri'u a Gombe.
Dino Melaye ya zargi tsofaffin shugabannin PDP uku da sayar da jam’iyyar ga Bolabinubu, kafin Wike ya kara dagula rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar PDP ta lissafo abubuwan cikas da tsagwaron kudin tallan dan siyasa da gwamnatin jihar Kogi ta yankawa yan takara.
A labarin nan za a ji cewa Hon Ahmed Mohammed Yayari ya mika takardar murabus daga jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Gombe bayan tabbatar da takarar Pantami.
Gwamnan Katsina Dikko Radda ya karɓi ’yan siyasa da magoya baya daga PDP da ADC da suka koma APC a Safana, yayin da ake samun sauye-sauyen siyasa.
Ana matsa wa tsohon Gwamnan Gombe, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya fice daga APC zuwa PDP domin ya taimaka wa Ali Isa Pantami a zaɓen shekarar 2027.
Mambobin jam'iyyar NDC da ke fushi sun yi watsi da kwamitin sasanta mambobi na Pat Utomi da Buba Galadima, suna cewa yaudara ne ba tare da adalci ba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari