Jihar Plateau
Gwamnatin jahar Filato ta musanta batun da ake yayatawa na cewa wai ta amince za ta biya sabon karancin albashin N30,000 kamar yadda saura takwarorinta musamman na yankin Arewacin Najeriya suka yi.
Hukumar 'yan sandan jihar Filato ta tabbatar da yadda wani mahaifi ya bankawa 'ya'yansa biyu wuta bayan da ya zargesu da maita. Nyam Choji dan asalin kauyen Shen ne dake karamar hukumar Jos ta Kudu.
Mutane shida ne suka gamu da ajlinsu yayin da kasa ta rufta a kansu a lokacin da suka tsaka a aikin hakar ma’adanan kasa a yankin Zawan cikin karamar hukumar Jos ta kudu a jahar Filato.
Wasu gungun yan bindiga sun kaddamar da hari a karamar hukumar Mangu inda suka kashe shugaban kungiyar Fulani makiyaya na Miyetti Allah reshen karamar hukumar, Sa’adu Musa Julde.
Wani matashi dan shekara 20, Abbas Abubakar mazaunin kauyen Kissayip cikin karamar hukumar Bassa ta jahar Filato ya bayyana ma duniya dalilin da yasa ya kashe matar kawunsa
Rundunar Yansandan jahar Filato ta tabbatar da kisan wani dan uwan tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ibrahim Mantu, Hashimu Mantu
Hatsarin ya auku ne a ranar Litinin, 15 ga watan Yuli a Layin Butcher, unguwar Dilimi, cikin karamar hukumar jos ta Arewa, kamar yadda kaakakin Yansandan jahar, Terna Tyopev ya sanar, inda yace gidan mallakin Alhaji Rufai Kabiru n
Majiyar Legit.ng ta ruwaito lamarin ya auku ne a karamar hukumar Jos ta Arewa, inda ta bayyana sunayen wadanda suka mutu a sanadiyyar ambaliyan kamar haka; Hauwa Bello yar shekara 6, Binta Jafaru yar shekara 54 da kuma diyarta Fat
Sarkin Kanam ya roki Gwamnoni su sa baki a rikicin Ganduje da Sanusi. Sarkin ya roki Gwamnan Gwamnonin Arewa ya sa baki kan rigimar Kano. Sarkin yace ya kamata Gwamna Lalong ya sa baki a rikicin.
Jihar Plateau
Samu kari