Jihar Plateau
Legit.com ta ruwaito dan majalisa Ibrahim Hassan yana wakiltar mazabar Jos da Arewa ne a majalisar dokokin jahar, kuma yana shan tuhuma a gaban kotun ne daga abokin hamayyarsa da suka yi takara tare a zaben fidda gwani na jam’iyya
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Filato, Fabian Ntung ne ya bayyana haka a yayin da yake karanto sakamakon zaben gaba daya, inda yace APC ta lashe kafatanin kananan hukumomin jahar goma sh
Wasu malaman addinin kirista daga kungiyoyi daban daban sun kaddamar da addu’ar kwanaki arba’in don nema ma shugaban kasa Muhammadu Buhari nasara a kokarinsa na neman tazarce akan mulkin Najeriya a yayin zaben shekarar 2019.
Daga karshe Musa yace ganin halin da suka tsinci daliban jahar sun tausaya musu matuka, kuma tuni sun mika hannun iyayensu, da wannan ne guda daga cikin iyayen daliban, Andetarang Irammae ya jinjina ma matakin da gwamnatin jahar t
NAIJ.com ta ruwaiti uwar jam’iyyar ta jahar Filato ta tabbatar da wannan goyon baya ne a yayin wani zama na musamman data gudanar da shuwagabannin jam’iyyar, ciki har da gwamnan jahar Simon Bako Lalong da sauran masu ruwa da tsaki
Wani shaidan gani da ido mai tuka Keke Napep, Ibrahim Ahmad ya tabbatar da cewa a gabansa motar ta take Matar; “A lokacin da direban ke kokarin rike motar, akwai wata mata mai ciki dake dauke da karamin yaro a hannunta.
gano gangana jiki wani jami’in dansandan MOPOL babu kai a garin Jos na jahar Filato wanda ake zargin wasu yayan wata kungiyar asiri ne suka kashe shi. Majiyar NAIJ.com ta ruwaito an gano gangan jikin ne a bayan filin kwallon kafa
Wani Limamin Masallaci a jihar Filato ya dabbaka koyarwar addnin Musulunci a yayin rikici tsakanin makiyaya da manoma da ya barke a jihar Filato a satin daya gabata, inda aka yi asarar sama da rayuka dari biyu, kamar yadda NAIJ.co
“Idan har bamu yi haka ba, tabbas za’a cigaba da zubar da jinni babu gaira babu dalili, don haka ya zama wajibi mu magance musabbabin wadannan rikita rikita, saboda mun sani duk wata matsala tana da hanyar maganceta.” Inji shi.
Jihar Plateau
Samu kari