Rikicin PDP
Sharhin wani marubuci, Olusola Fabiyi, da jaridar The Punch ta wallafa a shafinta ya bayyana cewa, akwai yiwuwar jam'iyyar adawa ta PDP ta fuskanci wasu matsaloli yayin fitar da dan takara na kujerar shugaban kasa a zaben 2019.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Yobe, Alhaji Adamu Chilariye ya zargi jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da sayen katin zaben al'umma. Yayi wannan zargin ne a jiha Alhamis a wata tattaunawa da...
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa tana aiki tare da wasu sanatoci daga jam'iyyar PDP domin shirin tsige shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki. Mista Yekini Nabena, Mukaddashin sakataren yada labarai na jam'iyyar ne ya bayyana
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, sannan kuma daya daga cikin masu neman tikitin kujerar shugabancin kasar nan karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2019, yace ba zai bar jam'iyyar ba koda ya sha kaye a zaben fidda
Tsohon gwamnan jihar Kaduna kuma mai neman shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyyar PDP a zabe mai zuwa, Sanata Ahmed Makarfi ya ja kunnen shugabannin jam'iyyar PDP akan yanda take karbar masu gudowa zuwa jam'iyyar daga...
A jiya ne mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya gana da shugaban marasa rinjaye na majalisa, Sanata Godswill Akpabio dangane da mahukuntan da suka bar jam'iyyar PDP zuwa APC. Tsohon gwamnan Akwa Ibom ya samu zuwa gidan...
A wata sanarwa da ofishin ministan yada labarai da al'adu na kasa ya fitar Alhaji Lai Muhammed ya ce ficewar Sanata Bukola Saraki daga jam'iyyar APC ba wata damuwa bace, kuma babu wata illa da hakan zai yiwa jam'iyyar ta APC a...
A wata ganawa da manema labarai suka yi da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau yace ba kada gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne a gabansu ba shida Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ba. A bayanin da ya yiwa manema labarai..
Sama da mutane 1,500 ne suka canja sheka daga babbar jam'iyyar adawa ta People's Democratic Party wato (PDP) suka koma jam'iyya mai ci a yanzu wato All Progressives Congress (APC) a yankin karamar hukumar Abaji...
Rikicin PDP
Samu kari