Ribadu ya hada kan Tinubu, Obasanjo, Atiku da sauransu

Ribadu ya hada kan Tinubu, Obasanjo, Atiku da sauransu

Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya.

Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nur dake Abuja a yayin shagalin bikin dan Nuhu Ribadu, Mahmud da matarsa, Amina Aliyu Isma'ila.

Manyan 'yan siyasan da suka samu halartar wajen bikin sun hada da tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, jigon jam'iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu.

Sauran jiga-jigan da suka halarci taron bikin sun hada da shugaban ma'aikatan shugabn kasa Muhammadu Buhari, Abba Kyari, Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Wamako, tsohon gwamnan jihar Ogun, Sanata Ibikunle Amosun da kuma lauya mai rajin kare hakkin bil Adama, Femi Falana.

DUBA WANNAN: Mayakan Boko Haram sun sace matafiya 7 a daf da Maiduguri

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel