Rikicin PDP
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Filato, Fabian Ntung ne ya bayyana haka a yayin da yake karanto sakamakon zaben gaba daya, inda yace APC ta lashe kafatanin kananan hukumomin jahar goma sh
Haka zalika majiyar NAIJ.com ta ruwaito Takai ya samu goyon bayan shuwagabannin jam’iyyar PDP na kananan hukumomin talatin da takwas daga cikin arba’in da hudu da ake dasu a jahar Kano a wani kwarya kwaryan taro da aka yi a Abuja.
Mun samu cewa wakilan jam'iyyar PDP daga sassa daban-daban na fadin kasar nan na ci gaba da tururuwa zuwa birnin Fatakwal na jihar Ribas, inda za a gudanar da gangamin jam'iyyar domin fidda gwanin takarar kujerar shugaban kasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Lahadi, 30 ga watan satumba ne aka gudanar da wannan zabe a dandanlin Murtala dake garin Kaduna, inda wakilai dubu uku da dari bakwai da tamanin da biyu (3, 782) daga kananan hukumomi ashirin da
A ranar Juma'ar da ta gabata ne tsohon shugaban majalisar dattawa kuma daya daga cikin manema takarar kujerar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Sanata David Mark, ya bayyana yadda jam'iyyar za ta kasance bayan zabenta na fidda gwani.
A yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa a karkashin inuwar lemar jam’iyyar PPD ke karatowa, yan takarkaru da sauran shuwagabannin jam’iyyar sun nuna bacin ransu game da garin da jam’iyyar ke kokarin shirya zaben a ca
Da aka tambayeshi game da sauran yan takarar shugaban kasa a PDP, sai yace: “Indai cancanta ake bi ta harkokin siyasa da kuma kwarewa a harkokin ayyukan gwamnati, toh bama ni na sauran jama’ana ganin ni nafi cancanta jam’iyya ta t
Matashin dan takarar shugaban kasa Omoyele Sowore ya bayyana cewa jam’iyyar APC ta gaza cika alkawurran da ta daukan ma yan Najeriya, don hakan yake da yakinin zai kada shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019.
Shugaban babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), Uche Secondus ya baiwa tsohon ministan jiragen sama, sannan kuma tsohon shugaban hukumar kiyaye hadura na kasa, Cif Osita Chidoka, a matsayin mai bada shawara...
Rikicin PDP
Samu kari