Rikicin PDP
A baya za ku tuna cewa tsohon Gwamnan ya fito ya na sukar Bode George a Legas. Wadannan kalamai sun fusata jam’iyya, sun bukaci Fayose ya fito ya bada hakuri.
Mambobin kwamitin dinke baraka na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun gana da tsohon Shugaban kasa Ibrahim Babangida a gidansa da ke Minna, jihar Neja.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngilari, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Jam'iyyar APC mai mulki da takwararta mai hamayya; jam'iyyar PDP, sun yi watsi da kiran da Mamman Daura, dan uwa shakiki kuma makusancin shugaban kasa ya yi a
Agboola Ajayi, mataimakin gwamnan jihar Ondo, ya yi biyu babu domin ya sha kaye a zaben fidda dan taakarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP bayan ya bar APC.
Wani daga cikin jagororin Jam’iyyar PDP ya ce zai marawa APC baya a zaben Jihar Edo. Wannan ya sa PDP ta shiga tsilla-tsilla bayan ta ba Godwin Obaseki tuta.
Babban takarar neman tikitin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Edo, Kenneth Imansuagbon, ya ce bai karbi kudi daga wajen Obaseki ba
Mun ji cewa an samu baraka a Jam’iyyar PDP bayan APC ta hana Obaseki neman takara. An fara samun rikicin cikin gida a Jam’iyyar PDP ne saboda Gwamna Obaseki.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen Zamfara, ta bayyana gamsuwarta da yadda gwamnatin tarayya ke yakar 'yan bindiga da sauran miyagun mutane a jihar
Rikicin PDP
Samu kari