Rikicin PDP
Wasu manyan PDP su na kokarin tsige Shugaban jam’iyya, Uche Secondus kafin wa’adinsa domin shiryawa 2023. ‘Yan adawar Yankin Kudu maso Yamma ne su ka fara huro wannan wuta.
PDP ta na babbako turakunta domin lashe zaben Shugaban kasa a 2023. Jam’iyyar PDP ta na ganin za ta iya kai labari a zabe mai zuwa idan Muhammadu Buhari ya tafi.
Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya. Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nura dake Abuja a yayin shagalin bikin da Nuhu Ribadu, Mah
Sabanin da ya ratsa PDP ya na iya sa Jam’iyyar adawa ta sake rasa kujerar Gwamna a 2020 inji Kungiyar PDP Youths for Justice wanda ta nemi a ja kunnen Dan Orhi.
Watakila a binciki irinsu Rabiu Musa Kwankwaso da wasu ‘Yan riga-Malam-masallaci a PDP domin akwai kishin-kishin din cewa sun fara hangen 2023 tun a 2019.
Shugaban kwamitin yardaddu na jam'iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya jawo hankulan jama'a ta yadda magoya bayan tsohon shugaban kasa Atiku Abubakar ke barazana ga rayuwarshi a kan tikitin takarar shugaban kasa na jam'iyyar a 2023..
Jiya ne Jam’iyyar PDP ta rabe gida 2, wasu ‘Yan taware sun bude R-PDP a Adamawa. Babban ‘dan siyasar nan Umar Ardo, ya ce ya jagoranci wannan tafiya ta taware ne saboda rashin bin ka’ida.
Rade-radin na yawo cewa PDP ta fara shiga rikici kan wanda za ta ba tikiti a 2023. Sai dai jam’iyyar tace ba ta dauki wata matsaya game da tikitin takarar shugaban kasa na 2023 ba tukun.
Sanata Elisha Abbo na Adamawa ta Arewa ya na zargin sabon Gwamnan PDP da jefa Jam’iyya cikin matsala. Elisha Abbo ya na ganin gwamna Amadu Fintiri zai rusa PDP a jihar.
Rikicin PDP
Samu kari