Rikicin PDP
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya musanta rahoton dake yawo cewa ya gama shirin ficewa daga PDP zuwa APC a ranar 12 ga watan Yuni, ranar demokaraɗiyya.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa idan yana da muradi da kudirin tsayawa takarar shugaban ƙasa, to babu wani wanda ya isa ya dakatar da shi.
Gwamnan jihar Ribas ya yi barazanar zane tsohon gwamnan jihar Neja bisa wasu dalilai na siyasa da ta shiga tsakani. Gwamnan ya ce lallai zai bulale Babangida.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Donald Duke, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar SDP zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP, tace har yanzun tana kan bakarta cewa jam'iyyar APC na da hannu a hare-haren da ake kaiwa ofisoshin hukumar zaɓe ta ƙasa INEC.
Gwamnan jihar Ribas, Nyewsom Wike ya bayyana cewa babbar jam'iyyar adawar kasar ta People’s Democratic Party (PDP) za ta sha wuya idan har ya fice daga cikinta.
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, yace mafi yawan cin shugabannin siyasa a Najeriya ba su san matsalolin al'ummar su ba.
Ɗan majalisar tarayya, Mike Etaba, Daga jihar Cross Rivers Ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, yace yana tare da gwamnansu
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi tir da sauya shekar da gwamna Ben Ayade ya yi zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, ta ce abun takaici ne.
Rikicin PDP
Samu kari