Rikicin PDP
Jim kaɗan bayan wani taro da gwamnonin PDP sukayi jiya a Abuja, gwamnonin sun yi alƙawarin bama gwamnatin tarayya haɗin kai don kawo karshen matsalar tsaro
Kwamitin Sasantawa na jam'iyyar hamayya ta PDP wanda Saraki ke jagoranta sun shiga taron sirri a birnin tarayya Abuja, da gwamnonin dake ƙarƙashin jam'iyyar,
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta sha alwashin kawo karshen rashin tsaro a Najeriya matukar ta karbi mulki a zaben 2023. Jam'iyyar ta bayyana shirinta tsaf don mulki.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Jigawa ta kori Aminu Ibrahim, ɗan takarar ta na gwamna a zaɓukan 2015 da 2019 da suka gabata bisa tuhumar sa da cin amanar jam'iyya
Wani jigo ya jam'iyyar PDP ya bayyana barin Kayode jam'iyyar a matsayin asarar jam'iyyar ta PDP. Jigon ya bayyana shi a matsayin kashin bayan jam'iyyar ta PDP.
Jam'iyyar PDP ta jihar Katsina reshen karamar hukumar Matazu ta dakatar da shugabanta, Honarabul Murtala Tukur Karadua a kan zarginsa da ayyukan cin amana.
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abakaliki, ta kori Fred Udogu, shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ebonyi.
A jiya PDP tayi magana game da wadanda za a ba tutar takarar Shugaban kasa a 2023. Sannan PDP ta ce ita ta lashe zaben Shugaban kasa a 2019, amma aka yi coge.
Sabon rikici ya kunno kai a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Ebonyi kan wanda zai yi jagoranci tun bayan sauyin shekar Gwamna David Umahi.
Rikicin PDP
Samu kari